Za a Fara Turawa Wanda Suka Cike Tallafin Noma Kudi -FMARD



 Yau Za Mu Fara Turawa Duk Wanda Muka Yi Verified Din BVN Dinsa, Kudaden Da Za A B Shi Zuwa Asusun Sa Na Banki, Cewar Tsarin Baiwa Manoma Tallafi FMARD

Gwamnatin Tarayya ta amince da tallafawa kananan manoma karkashin tsarin FMARD da kudaden da zasu sayi wadataccen kayayyakin noma a kason farko First Batch.

Tun tuni NIBSS ta tantance BVN din wa yanda zasu ci moriyar tsarin, a yau Jumma’a za’a fara tura musu kudaden zuwa asusunsu na Bankuna.

Kamar yadda hukumar FMARD ta nakalto, amma duk wanda ba’a musu Verified ba, baza’a turo musu da kudin ba sai bayan an kammala sallamar kashin farko.

Post a Comment

0 Comments